Ku Kalli sabon gyaran gashin Rahama Sadau

Share:

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta nunawa masoyanta sabon gyaran gashin da ta yi.



Ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.



No comments