Ku Kalli Kyawawan Hotunan Sani Danja, Hadiza Gabon

Share:

Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon, Sani Musa Danja da Funky Mallam tare da Tijjani Shehu kenan a wadannan kayatattun hotunan a gurin daukar wani fim da suke.



Muna musu fatan Alheri.





No comments