Kalli kayatattun hotunan gadar Kofar Ruwa da gwamnatin Kano ta gina

Share:

Wadannan kayatattun hotunan gadar kofar ruwace da gwamnatin jihar Kano ta kammala wadda ke jiran kaddamarwar shugaban kasa, Muhammadu Buhari nan ba da dadewa ba.





1 comment: