Zaka dade kana kallon hotunan nan na Fati Washa baka kifta ido ba saboda yanda ta yi kyau

Share:

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah muna mata fatan Alheri.








No comments