Wadannan hotunan irin tarbar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu ne daga al'ummar jihar Borno a ziyarar da yake yau a can inda yake ganawa da dakarun sojin kasarnan.
Ku Kalli Hotunan Tarbar Da Jama'ar Jihar Borno Su Kawa Buhari

No comments