Dubai na bukatar gwamna Ganduje ya je ya gayara musu magudanan ruwansu bayan da ambaliyar ruwa ta afkawa garin

Share:

Me baiwa gwamnan jihar Kano shawara ta fannin kafafen sadarwa, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa tun jiya ana ta ruwa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ta yanda haka ya jawo ambaliyar ruwa.

Yace dalilin haka an kulle makarantu, cikin Raha, yaci gaba da cewa dan haka suna bukatar gwamna Ganduje ya je dan ya gyara musu magudanan ruwansu. Ya kammala da cewa ko ta yaya aka samu ambaliyar ruwa a Dubai?





No comments