YADDA ZAKA LOAD KATIN WAYA TA HANYAR DAUKAR PHOTON KATIN BA TARE DA KA DAD DANNA MUMBOBI BA

Share:


Shin koka san Wayar Android Tana Da sirra Ka Na Ban mamaki

Duk da dai nasan akai mutanen Da zasu ji mamaki Akan Yadda za,a


shigar Da Katin Waya ( RECHARGE CARD)
ba tare da an Danna Numbobi ba

Tabbas wanna ba wani Abun mamaki Bane Kasan cewar ire iren ci gaban Da ake samu a fanni Fasahar



zamani Sanna ka kasan ce Tare Da

AREWATOP

Damin samun Sababbin fasahar zamani





MENENE SNAP2REHARGE?



Snap2recharge wani Application Ne Na Musan man wanda yake bada damar Yin Abubuwa kamar Haka



1 --> Shigar Da Katin Waya Ta Hanyar daukar photon Katin Anan Take Katin Zai shiga ACCOUNT din ka

GLO,MTN,9MOBILE,AIRTEL


duk zaka i,ya amfani dasu Ta wannan Application din



2 --> zaka i,ya Rancen Kudi A
Kowa Ni Network da wannan Application



3 --> Zaka i,ya Transfer Na kudi cikin sauki a wannan Application



A TAKAICE DAI WANNAN APPLICATION YANA DA MATUKAR AMFANI DA KUMA SIRRI KA TA CIKIN SA





DOMIN SAMUN WANNAN APPLICATIN DIN SAI KA SHIGA PLAYSTORE NA WAYAR KA KO KA SHIGA NAN


DOWNLOAD here





Bayan Ka Dauko sai ka Bude sa


basai na kara muku Dogon Bayani Ba domin Sanan matukar kun budesa zaku fahimci komai akan Yadda Ake Amfani da Shi


Domin gwada sa katin sai ka siyo Katin


GLO,MTN,9MOBILE,AIRTEL

sai ka shiga Scan



Amma ka Sani idan kasa katin da aka rigada anyi amfani dashi bazai ba









domin neman karin bayani sai same ni ta wHATSAPP [08140841029]

No comments